1/3
Sallar Matafiya (KASARU) screenshot 0
Sallar Matafiya (KASARU) screenshot 1
Sallar Matafiya (KASARU) screenshot 2
Sallar Matafiya (KASARU) Icon

Sallar Matafiya (KASARU)

MRBELI
Trustable Ranking Icon可信任
1K+下载次数
3.5MB大小
Android Version Icon4.1.x+
Android版本
1.1(03-11-2020)最新版本
-
(0 评价)
Age ratingPEGI-3
下载
详情评价版本信息
1/3

Sallar Matafiya (KASARU)介绍

Ana Yi Wa Salloli Masu Raka O'i

Hurhudu Qasaru A Lokacin

Tafiya, Wato A Mai Dasu Zuwa

Ra kO'i Biyu-biyu,

wadannan

Salloli Masu Raka O'i Hur-hudu

Kuwa Sune:- Azahar, La'asar Da

Kuma Isha'i.

Saboda Fadin Allah Madaukakin

Sarki Cewa:

{ ﻭﺇﺫﺍﺿﺮﺑﺘﻢ ﻓﻰ ﺍﻷﺭﺽ ﻓﻠﻴﺲ ﻋﻠﻴﻜﻢ

ﺟﻨﺎﺡ ﺃﻥ ﺗﻘﺼﺮﻭ ﻣﻦ ﺍﻟﺼﻼﺓ }

MA'ANA

"Idan Kuka Yi Tafiya Acikin Kasa

To Babu Laifi A Gareku Ku Rage

Daga Salloli".

Da Kuma Fadin Abdullahi Dan

Umar (allah Ya Kara Musu

Yarda) Cewa:

"Na Abokanci Manzon Allah

Sallallahu Alaihi Wa Sallam

Acikin Tafiya, Sai Ya Kasance

Manzon Allah Baya Karawa Cikin

Tafiyarsa Akan Raka O'i Biyu,

Kuma Sayyidina Abubakar Da

Umar (Allah Yaqara Musu Yarda)

Suma Haka Suke Aikatawa".

HUKUNCINTA:

Sallar Matafiyi Ko Qasaru

Sunna ce Karfafaffiya, Saboda

Dalilin Hadisin Da Muka Ambata

A Baya Na Abdullahi Dan Umar

[Allah Ya Qara Masu Yarda].

SHARADANTA

Matafiyi Ba Zaiyi Qasarun Sallar

Sa Ba Saida Wasu Sharadai

Kamar Haka:-

1. Tafiyar Takasance Ta Tsawon

Farsakhi 16, Wato Mil 48 Wanda

Ya Yi Daida Da Kilo 80 Da Mita

640.

2. Tafiyar Ta Kasance Ta Halak

Ce: [wato Ba an Yi Tafiyar Ba Ne

Don Sabon Allah].

3. Sannan Kada Ya Fara Yin

Kasarun Sallar Sa Har Sai Bayan

Ya Bar Kewayen Garin Da Ya

Fito Daga Cikinsa.


Sallar Matafiya (KASARU) - 版本1.1

(03-11-2020)
其他版本

还没有评论或评分!要留下第一条评论或评分,请

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Sallar Matafiya (KASARU) - APK信息

APK版本: 1.1程序包: com.andromo.dev700805.app878731
Android兼容性: 4.1.x+ (Jelly Bean)
开发商:MRBELI隐私政策:https://umarwada.blogspot.com/2018/10/privacy-policy.html权限:2
名称: Sallar Matafiya (KASARU)大小: 3.5 MB下载次数: 0版本: 1.1发布日期: 2020-11-03 19:39:11最小屏幕: SMALL支持的CPU:
程序包ID: com.andromo.dev700805.app878731SHA1签名: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9B开发商 (CN): Andromo App组织 (O): "Andromo.com L本地 (L): 国家/地区 (C): CA州/市 (ST): MB程序包ID: com.andromo.dev700805.app878731SHA1签名: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9B开发商 (CN): Andromo App组织 (O): "Andromo.com L本地 (L): 国家/地区 (C): CA州/市 (ST): MB

Sallar Matafiya (KASARU)的最新版本

1.1Trust Icon Versions
3/11/2020
0 下载次数3.5 MB 大小
下载